Join MultiplyOpen a Free ShopSign InHelp
MultiplyLogo
SEARCH
Home
**********************************************************************************************************
YOU TAUGHT ME HOW TO LOVE, YOU TAUGHT ME HOW TO LIVE,
YOU TAUGHT ME HOW TO DRINK YOU, TAUGHT ME HOW TO CRY,
BUT WHEN YOU LEFT, YOU FORGOT TO TEACH ME HOW TO FORGET YOU.
**********************************************************************************************************
Nov 30, 2006


I'M A BEAUTIFUL, YOUNG AND AMBITIOUS BOY WHO HAS A HEART FOR LORD ,
 AND HAS A GREAT PASION FOR MUSIC AND SINGING.
I'M DARK, NOT SO TALL, OF AVERAGE SIZE, BRI LOVE SMILING, A GENTLE, GOOD LOOKING GUY WHO BELIEVED,
 THIS WORLD WILL BE A BETTER PLACE IF WE CAN HAVE GENUINE LOVE
FOR EACH OTHER IRRESPECTIVE OF YOUR TRIBE, RACE AND RELIGION.
FUN LOVING GUY WHO LOVES TO MAKE FRIENDS.
I PLAY HARD AND WORK HARD WHEN IT'S TIME FOR EITHER,
 MOSTTIME I'M REALLY NICE.
THERE IS THE WORLD THAT I COULDN'T MEET TOO MANY FRIENDS OUT THERE,
 NOW IS THE TIME. I'M HERE SEARCHING FOR GOOD FRIENDS OR
;BEST FRIENDS TO BE WITH ME FOR EVER IN MY LIFE.
WHAT IS FRIEND.....................?
A FRIENDIS THE PERSON THAT CAN LAST FOREVER,
NO MATTER HOW YOU ARE, POOR OR RICH, SICKNESS ,
 WELLNESS WE CAN BE FRIEND FOREVER HERE....
IF YOU DECIDE TO BE MY FRIENDS. I'M REALLY HAPPY,,
 I HOPE YOU ARE WELCOME AT ANYTIME ANYWERE, ,
 ANYWAY,ANYHOW, THANK YOU, ENJOYED YOUR DAYS.

 
 ..................................................................................................................................................................................................................................................................................................................................................

**HISTORY OF DANZOMO 'S TOWN **


Kamar yadda tarihi ya nuna, mutanen Danzomo asalinsu mutanen kasar Gumel ne, Kuma mutanen asalinsu daga garin da ake kira Tumbi suke. Saboda haka zamu iya fahimtar cewa mutanen Gumel dana Danzomo tushensu guna ne, wato daga garin Tumbi suke baki dayansu. Agoge shine ya taso daga garin Tumbi da jama’arsa ya tsaya a Gumel.Bayan wani dan lokaci kadan, sai wani malami nasa yayi masa bayani kan ciwa she agoge ya kuma kudincin Gumel can ga wata duhuwa domin ya zauna. Akwai albarka da ni’ma kamar yadda ya kamata a wanna guri, kuma zaiyi suna kwarai da gaske don kasancewar gurin mai albarka ne.
Agoge yaji bayanin da akayi masa, amma sai yayi jinkirin komawa wanna guri da aka yi masa bayini akwai. Wadansu daga cikin mutanen ganin cewa yayi jinkiri (Agoge) sai suka taso da niyar su riga shi baiyana a wannan guri. Da suka zo, sai suka sauka a wani guri mai suna Buya, wanda a yanzu ake kira Rigar Buya.

Ana nan sai Allah yayi wa Agoge rasuwa kafin ya samu zuwa gurin da akayi masa bayani. To bayan wani da locaki sai dansa mai suna Jili taso daga Gumel ya sauka a wani wuri da ake kira Hankufa a kokarinsa ya samu baiyana a wurin da aka yiwa mahaifinsa bayani. Koda zuwansa, sai yaga cewa wadannan mutane sun kuskurewa gurin daya kamata su zauna. Bayan wani dan lokaci sai Jili ya bukaci mutanen Buya su zo dansu hadu gaba daya su zauna a inda ya kamata. Mutanen Buya kuwa suka bashi hadin kai. Haduwarsu ka da wuya, sai Jili yayi musu bayani kan wannan duhuwa ta kudu dasu kadan yace “Kunga wurin can, ka nan bane”. Nan tae suka yanke shawarar yin aikin gaiya dan su koma ya zuwa inda ya kamata. Da ranar ta kewayo domin yin aikin sai suka gabata a inda zasu yi wannan aiki wato a kudu dasu kadan. Suna cikin wannan aiki sai ga wani Zomo ya fito daga cikin duhuwar suka bishi atare-atare suka kamashi. To, bayan sun kamashi, sai suka duba ashe da ne. Saboda haka kama dan zomo nan da sukayi a lokacin da suke wannan wuri idan sun gama aikin sa sai susa masa Danzomo. Wannan shine yadda aka sami wannan gari na Danzomo.

Mutanen Danzomo mutane ne masu kokari wajen Noma kuma mafarauta ne da gaske.

Tarihi ya nuna cewa shi Jili dan Agoge ne kamar yadda muka fadi baya Galadima Kasai, sai Galadima Mado, dukkan su zuri’ar Agoge ne. Wadan da suka fara zarautar wannan gari na Danzomo mai tarun albarka sune: -

(1). Muduru MaiKano – Wanda aka kora
(2). Muduru Miko – (Bulama)
(3). Muduru Zumbul – (Bulama)
(4). Muduru MaiKano – Ya dawo
(5). Muduru Garba dan Mai Kano
(6). Muduru Mohammed – (Bulama)
(7). Sarkin Muduru Jili shine na farko

Garin Danzomo yana da garuruwan Dagatai guda goma (10):

Danzomo
Nagwamutse
Takatsaba
Danladi
Gwadayi
Hammado
Turkushawa
Banaga
kirgi da
Albasu

Da karshe mun samu labarin cewa wannan gari Danzomo yana da kyakyawan tarihi a fuskar ilimi.

Wannan ko ya faru ne ta hanyar hadin kai da jama’ar garin suka bayar don ci gaban ilimin zamani da na addini muslimci baki daya. Dalilin da yasa ba’a samu cikas ba kenan wajen wadannan fannoni biyu na ilmi kuma yara suka kasance a makarantu daban-daban. Tun daga lokacin sa aka kafa makaranta a garin lokacin Sarkin Fulani Umaru, har ya zuwa yanzu sai ci gaba ake samu ta fuskar ilmi a wannan gari na Danzomo.

Makarantar Danzomo wato Firamare itace ta farko a wannan yanki na kasar Danzomo, daga ita sai wadannan kamar haka: -

Danladi
Albasu
Nagwamutse
Shabaru
Kirgi
Takashaba
Banaga da dai sauran makarantu da aka kafa abaya

Wannan shi ne takaitaccen tarihin garin Danzomo

..................................................................................................................................................................................................................................................................................................................................................
.
Photo AlbumPhotos

FAMILY'S
5 Photos

Hehe
1 Photo, 1 comment

Sultan mosque
1 Photo

Sultan mosques
1 Photo

SINGAPORE
1 Photo

Underground train
1 Photo

sultan1
1 Photo

Star virgo ship
1 Photo

splanade Marina bay
1 Photo

Skyscraper night
1 Photo

Merlio fish
1 Photo, 2 comments

my broth
1 Photo

my picture
1 Photo

smile...................
1 Photo

   View All
.
Blog EntryBlogJan 5, 2010
If u thnk my eyes are beautiful. Is bcoz u ar looking at me. True love nvr lives happily ever after - true love has no ending
Previous blog entries:
Jun 9-Holy Prophet's List and Histories
Jun 8-Holy Prophet's List and Histories
Jun 8-Holy Prophet's List and Histories
Bashir's favorite blog entries:
Mar 25-20 Happy Reasons without GF
Feb 28-I love you so & i love you so...................................!!!!
Dec 20-Look out for Breaking News on NHTV with Your Broker..........!!!!
Nov 30-...............HaHa................
   View All
.
VideoVideoApr 30, 2011
Thumbnail
Previous videos:
Apr 30-Animals plan 6.3gp
May 16-Beautiful Liar
   View All
.
MusicMusicDec 1, 2006
My Favorites Music...........
Bashir's favorite playlists:
Dec 1-Haha Lah.....................
Nov 30-New Music 12
Nov 30-New Music 11
Nov 30-Alqur-an
Nov 30-Alqur-an
   View All
.
ReviewReviewsFeb 28, 2007
ThumbnailA true friend is the 'Alphabet' of one's life. They (A)ccept you and (B)elieve in "you". (C)all you just to say "HI!" (D)on't give up on you. (E)nvision the whole of you (even the unfinished parts). (F)orgive your mistakes. (G)ive unconditionally. (... more
Bashir's favorite reviews:
Feb 28-true friend............!!!
Nov 30-Just i like........!!!
   View All
.
EventCalendarFeb 28, 2007
Start:     Feb 28, '07 01:00a
End:     Aug 31, '07
Location:     Singapore
There is the world that I couldn't meet too many friends out there,
now is the time im here searching for good or best friends to be with for the rest my life,

what is friend.......?
friend that can last forever,no matter how you are,poor or... more
Bashir's favorite events:
Nov 30-My World Travelling
   View All
..
NoteGuestbook
   
bilhanrentacar wrote on Dec 21, '11
Hello.. How are you?Oto Kiralama
Bahcelievler Oto Kiralama
Yesilkoy Oto Kiralama
Renault Clio Kiralama
I'm Bilhan..:)
bdanzomo wrote on Jan 5, '10
Thank u malama maryam
yummmm wrote on Jan 5, '10
MOBIPHREAK UNDERGROUND MOBILE DISCUSSIONS http://mobiphreak.com/index.php?referredby=1
egorb wrote on May 26, '07
smaryam wrote on May 13, '07
hehe that is good web me
.
..
.

Bashir Umar

A FRIEND IS THE PERSON THAT CAN LAST FOREVER, NO MATTER HOW YOU ARE, POOR OR RICH, SICKNESS , WELLNESS WE CAN BE FRIEND FOREVER. HAPPY VALENTINEs DAY TOO ALL